Hadiza Aliyu Instagram – MANYAN MATA Season-3
Gobe In Sha Allah ranar lahadi zamu dawo haska muku shirin “Manyan Mata” zango na uku da kuka dade kuna jira, zamuke hasja muku shirin a wadannan tashoshin 👇
– Abnur Entertainment YouTube Channel 8:30pm
– Tauraruwa TV 9:00pm.
– Hijira TV 9:00pm.
– MagijinTCc TV 9:00pm.
Ga masu bukatar a tallata musu hajar su, a shirin manyan mata zango na uku zai iya tuntubar mu ta wannan lambobi
08098983635 08060434949 | Posted on 19/Oct/2024 21:53:51



