Hadiza Aliyu Instagram – https://youtu.be/BahrMkDv4Rc?si=A2UytjWvhDbONpFL
Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin ‘Kai..
Zaku iya kallon tallan shirin “Manyan Mata” zango na uku yanzu haka a youtube channel dinmu mai suna “Abnur Entertainment”
Shirin “Manyan Mata” zango na uku zai dawo muku ranar lahadi mai zuwa inda yai daidai 20/10/2024 ga guraren da zakuke samun sa da lokacin da zamuke sakinsa.
– Abnur Entertainment YouTube Channel 8:00pm.
– Tauraruwa TV 9:00pm.
– Hijira TV 9:00pm.
– MagijinTCc TV 9:00pm.
Zaku iya danna links din nan zai kaiku kai tsaye zuwa youtube channel dinmu | Posted on 14/Oct/2024 01:04:32



