“Having a soul means being able to feel love,loyalty and gratitude.”

😎
Ali Dawayya ya samu sana’ar da tafi film. Gobe karfe 8:00 Na dare A YouTube channel din HADIZA GABON OFFICIAL @nazifiasnanic @ibrahim_birniwa @usmanmuazu20 @sani_candy @nurahudu40 @umar_tage @nazifikala @mr_a_mailafiya @kamal_hikima
Abun a hannun Allah yake in ya baka sai kayi mamaki kamar baka yi rashin abun ba 😁
#Repost @generalbmbest with @use.repost ・・・ DEDICATED TO QUEEN DEEJAY O Divine Majesty, may the protective aura of grace enshroud Hadiza Gabon, shielding her luminous spirit from the sinister forces seeking to tarnish her meteoric ascent. May her unwavering devotion to the Almighty serve as an invincible fortress, fortifying her resolve with unshakable faith. Let the venomous whispers of detractors dissolve like mist before her steadfast gaze, as she strides forth with undaunted valour, knowing that the celestial forces of justice stand as sentinels against the encroaching shadows of malevolence. In this cosmic tapestry of exalted destiny, may her name be inscribed in the annals of triumph, a testament to the indomitable spirit guided by the ineffable wisdom of the Divine. So mote it be. -GeneralBMBlunts
Ko kun san duk kayan nan da nake sawa na sayarwa ne? Ban samu damar yi muku bayani ba, saboda an ɗauke min hankali da Hollandia. #StayAheadWithDairyPower #hollandiayoghurt
https://youtu.be/BahrMkDv4Rc?si=A2UytjWvhDbONpFL Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin ‘Kai.. Zaku iya kallon tallan shirin “Manyan Mata” zango na uku yanzu haka a youtube channel dinmu mai suna “Abnur Entertainment” https://youtu.be/BahrMkDv4Rc?si=A2UytjWvhDbONpFL Shirin “Manyan Mata” zango na uku zai dawo muku ranar lahadi mai zuwa inda yai daidai 20/10/2024 ga guraren da zakuke samun sa da lokacin da zamuke sakinsa. – Abnur Entertainment YouTube Channel 8:00pm. – Tauraruwa TV 9:00pm. – Hijira TV 9:00pm. – MagijinTCc TV 9:00pm. Zaku iya danna links din nan zai kaiku kai tsaye zuwa youtube channel dinmu

My Hajjaju @adizatou indai har zaki gayyaceni Talk Show dinki to ranar sai kin mana girki 🙈😀🤟🏼
#Repost @abdulamart_mai_kwashewa with @use.repost ・・・ MANYAN MATA Season-3 Sanarwa ga masoya shirin “Manyan Mata” Muna farin cikin sanar daku cewa zango na uku na Manyan Mata zai fara fitowa a ranar lahadi 20 ga watan october Ga jadawalin lokacin saki: – Abnur Entertainment YouTube Channel 8:00pm. – Tauraruwa TV 9:00pm. – Hijira TV 9:00pm. – MagijinTC TV 9:00pm. Ku kasance tare da mu domin ganin tarin ilimantarwa fadakarwa nishadantarwar dasuke tattare da zango na uku…..