People leave, memories fade, but the pain of losing stays forever. 💔💔💔
😘❤️🫠🤭❤️🥰🤗😊😇🌞 “Be the love you never received”
You will be someone’s best thing, but until then, be the best for yourself.
Always remember, you won’t be able to heal unless you distance yourself from what’s causing you pain. 👉🏾
Always remember, you won’t be able to heal unless you distance yourself from what’s causing you pain. 👉🏾
Make sure the people you allow around you, really got love for you.
A wasu lokutan, ni baker ce🍰 Hollandia UHT Milk da kuma Evaporated Milk sun bani damar baking milk cake mai daɗi da laushi. Toh ya kuka ga wannan cake ɗin? Ku faɗa min ta comments section 🤗 #StayAheadWithDairyPower #homebaking #milkcake
Hajiya CTV Ta Sha Kira Daga Gurin malamai Da Manyan Mutane Akan wani Film Da Tayi Gobe Karfe 8:00 Na dare A YouTube channel din HADIZA GABON OFFICIAL @nazifiasnanic @ibrahim_birniwa @sani_candy @nurahudu40 @umar_tage @nazifikala @mr_a_mailafiya @kamal_hikima
Malam Kabiru, Ya Fadi Abun Daya Babbanta Fina Finan Da Dakuma Na Yanzu… Gobe Karfe 8:00 Na dare A YouTube channel din HADIZA GABON OFFICIAL @nazifiasnanic @ibrahim_birniwa @sani_candy @nurahudu40 @umar_tage @nazifikala @mr_a_mailafiya @kamal_hikima
Dm us @beautenaturellefashion Call or WhatsApp us 234 810 751 9622 FFO3 Capital plaza, Along alkali road kaduna
MANYAN MATA Season-3 Episode-13 Kadan daga çıkın kashi na 13 Wanda shine kashi na karshe a Zango na 3👇 – Abnur Entertainment YouTube Channel 8:00pm – Ku kasance tare da mu dan ganin yanda zata kaya !
😢🤲🏾
Haryanzu Nine Sarkin Wakar maimala Buni Inji Kamilu koko… Gobe Karfe 8:00 Na dare A YouTube channel din HADIZA GABON OFFICIAL @nazifiasnanic @ibrahim_birniwa @sani_candy @nurahudu40 @umar_tage @nazifikala @mr_a_mailafiya @kamal_hikima
KU YI FOLLOWING SABON ACCOUNT DINA NA INSTAGRAM KU TAYA NI SHARING DON ALLAH Wato na shiga matukar damuwa sakamakon rasa account dina da na yi na INSTAGRAM wanda yafi shekaru goma da budewa sannan ina da followers kusan Dubu Dari uku, saboda posting marasa lafiya da muke yi, posting din da na yi na karshe da suka yi banning din account din shine na wata baiwar Allah da yaronta da ya haukace har ake daure shi da ankwa, ashe ankwa laifine ban sani ba, daman dai suna ta bamu warning akan yawan posting din marasa lafiyar da muke yi😭. Akwai wadanda ke kokarin dawo mana shi, amma kafin sannan yanzu na mayar da account din mu na Foundation da sunana wato ya koma personal account dina, samnan mun kara bude wani sabo na Foundation din, don Allah ina rokon ku tayani yada wannan vedio din domin mu samu mu ci gaba da aikin taimakawa bayin Allah, domin rashin account din ya sa mun daina aikin da yawa. Sabon accounts din sune; User name: fauziyya.d.sulaiman User name:creativehelpingneddyfoundation Nagode kwarai da gaske
Gobe ne fa; jira ya kare. Karfe shida daidai na yamma in sha Allah zai fada kan On Demand dinmu na Arewa 24, Maganin hawan jini ya dawo. #GidanBadamasi #GudanBadamasi6 #Season6 #TeamAbduljalal #UmarGombe
2nd January, “Gidan Badamasi” SEASON 6 Zai dawo a Television Arewa24channel cikin gidan kowa. Kuma za ku iya kallo a Arewa24 on demand. Ku kasance da #GidanBadamasiSeason6 domin cigaba da kwasar Nishadi tare da Badamasi da Iyalansa. A saurari Official Trailer Gobe In shaa Allah. #AREWA24 #DorayiFilms #gidanbadamasi #TeamAbduljalal
Gidan Badamasi Season 6 EPISODE 3 Kadan daga Cikin na Yau Alhamis Karfe 8:00 na dare A Arewa24 Television. Za ku iya kallon EPISODE 5 A manhajar Arewa24 on demand da Karfe 6:00 na yamma. #Gidanbadamasi #DorayiFilms #GidanBadamasiSeason6 #TeamAbduljalal #UmarGombe
Hajaj by Hot Lead Estate Limited: Pioneering a New Era in Kano’s Real Estate At Hajaj, we’re transforming the real estate landscape in Kano State by offering a unique blend of luxury, affordability, and sustainability. Our mission is to create new market opportunities and revolutionize real estate investments in Kano, while ensuring timely delivery of affordable luxury homes and commercial spaces. The Hajaj brand is more than just a name; it’s a vision. We are dedicated to reshaping Kano’s future with innovative real estate solutions that provide lasting value to our clients and help build the Kano we’ve always dreamed of. Every property we deliver reflects our commitment to excellence, community development and environmental responsibility. Our focus is clear: make Kano a beacon of modern living and investment opportunities. Under the leadership of our visionary Chairman @jamil.hajaj and a dedicated team at @hajaj_by_hotlead are proud to be leading this charge. Join us as we take the first step towards building a sustainable and prosperous future for Kano. #HajajRealEstate #hajaj #kano #HotLeadEstateLimited #KanoDevelopment #SustainableLiving #AffordableLuxury #InvestInKano #RealEstateInnovation #buildingthefuture
….. 🥀
NEW ARRIVALS We love new things! Dm us @beautenaturellefashion
….✌🏾
NEW ARRIVALS We love new things! Dm us @beautenaturellefashion
NEW ARRIVALS We love new things! Dm us @beautenaturellefashion