Hadiza Aliyu

Hadiza Aliyu Instagram – Gobe ne fa; jira ya kare. Karfe shida daidai na yamma in sha Allah zai fada kan On Demand dinmu na Arewa 24, Maganin hawan jini ya dawo.

#GidanBadamasi #GudanBadamasi6 #Season6 #TeamAbduljalal #UmarGombe | Posted on 18/Dec/2024 19:52:45

Hadiza Aliyu
Hadiza Aliyu

Check out the latest gallery of Hadiza Aliyu