Hadiza Aliyu

Hadiza Aliyu Instagram – KU YI FOLLOWING SABON ACCOUNT DINA NA INSTAGRAM KU TAYA NI SHARING DON ALLAH
Wato na shiga matukar damuwa sakamakon rasa account dina da na yi na INSTAGRAM wanda yafi shekaru goma da budewa sannan ina da followers kusan Dubu Dari uku, saboda posting marasa lafiya da muke yi, posting din da na yi na karshe da suka yi banning din account din shine na wata baiwar Allah da yaronta da ya haukace har ake daure shi da ankwa, ashe ankwa laifine ban sani ba, daman dai suna ta bamu warning akan yawan posting din marasa lafiyar da muke yi😭.
Akwai wadanda ke kokarin dawo mana shi, amma kafin sannan yanzu na mayar da account din mu na Foundation da sunana wato ya koma personal account dina, samnan mun kara bude wani sabo na Foundation din, don Allah ina rokon ku tayani yada wannan vedio din domin mu samu mu ci gaba da aikin taimakawa bayin Allah, domin rashin account din ya sa mun daina aikin da yawa.
Sabon accounts din sune;
User name: fauziyya.d.sulaiman
User name:creativehelpingneddyfoundation
Nagode kwarai da gaske | Posted on 12/Jan/2025 23:56:39

Hadiza Aliyu
Hadiza Aliyu

Check out the latest gallery of Hadiza Aliyu