Hadiza Aliyu

Hadiza Aliyu Instagram – A wasu lokutan, ni baker ce🍰 Hollandia UHT Milk da kuma Evaporated Milk sun bani damar baking milk cake mai daɗi da laushi.

Toh ya kuka ga wannan cake ɗin? Ku faɗa min ta comments section 🤗

#StayAheadWithDairyPower
#homebaking
#milkcake | Posted on 15/Dec/2024 21:58:43

Hadiza Aliyu
Hadiza Aliyu

Check out the latest gallery of Hadiza Aliyu