Hadiza Aliyu Instagram – 2nd January, “Gidan Badamasi” SEASON 6
Zai dawo a Television Arewa24channel cikin gidan kowa.
Kuma za ku iya kallo a Arewa24 on demand.
Ku kasance da #GidanBadamasiSeason6 domin cigaba da kwasar Nishadi tare da Badamasi da Iyalansa.
A saurari Official Trailer Gobe In shaa Allah.
#AREWA24 #DorayiFilms #gidanbadamasi #TeamAbduljalal | Posted on 26/Dec/2024 14:06:15



