Hadiza Aliyu Instagram – #Repost @abdulamart_mai_kwashewa with @use.repost
・・・
MANYAN MATA Season-3
Sanarwa ga masoya shirin “Manyan Mata” Muna farin cikin sanar daku cewa zango na uku na Manyan Mata zai fara fitowa a ranar lahadi 20 ga watan october Ga jadawalin lokacin saki:
– Abnur Entertainment YouTube Channel 8:00pm.
– Tauraruwa TV 9:00pm.
– Hijira TV 9:00pm.
– MagijinTC TV 9:00pm.
Ku kasance tare da mu domin ganin tarin ilimantarwa fadakarwa nishadantarwar dasuke tattare da zango na uku….. | Posted on 10/Oct/2024 23:30:20


